iqna

IQNA

IQNA - Babban Mufti na Kudus da Falasdinu, Sheikh Muhammad Hussein, ya yi gargadi kan yadda ake rarraba kur’ani da kuskure a cikin Falasdinu, ya kuma bukaci a kai wannan kwafin kur’ani a Darul Ifta.
Lambar Labari: 3493056    Ranar Watsawa : 2025/04/07

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai taken surat Lukman a cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Vienna na kasar Austria.
Lambar Labari: 3482702    Ranar Watsawa : 2018/05/28